ha_tn/1sa/14/24.md

635 B

Don haka babu wani cikin mayaƙan da ya ɗanɗana abinci

Sojojin sun fahimci cewa ba a yarda da shakatawa ba yayin rantsuwar Saul.

dukkan mutanen suka shi ga cikin gandun daji

Filistiyawa suka gudu zuwa cikin daji, sojojin Isra'ila kuma suka bi su zuwa can.

zuman ya malalo

Wannan karin magana ne don jaddada yawan zumar da ke cikin daji. AT: "an sami zuma mai yawa ko'ina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

amma babu wanda ya sanya hannunsa ga bakinsa

Anan sanya “hannu a bakinsa” magana ne wanda ke nufin cin abinci. AT: "babu wanda ya ci wani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)