ha_tn/1sa/14/22.md

301 B

mutanen Isra'ila waɗanda suka ɓoye kansu cikin tuddai

Wannan baya nufin kwanton-bauna. Waɗannan sojoji suna ɓuya saboda tsoron Filistiyawa. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Sojojin Isra'ila da suka tsorata kuma suka ɓuya a kan tsaunuka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)