ha_tn/1sa/14/20.md

308 B

dukkan mutanen da ke tare da shi

sauran rundunar Isra'ilawa da suka ragu tare da Saul

Kowacce takobin Bafaliste tayi gãba da mutumin garinta

Ana magana da takuba kamar dai mutane masu rai. AT: "Sojojin Filistiyawa suna saran juna da takubba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)