ha_tn/1sa/14/15.md

480 B
Raw Permalink Blame History

Akwai fargaba a sansanin, da cikin filayen, da kuma cikin mutane

AT: "Sojojin Filistiyawan a sansanin da filin, da duk mutanen da ke tare da su, sun firgita" ko "Sojojin Filistiyawan da ke sansanin da cikin filin, da duk mutanen da ke tare da su, suka tsorata ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ƙasa ta girgiza

Yana iya zama da taimako a faɗi dalilin. AT: "Allah ya sa ƙasa ta girgiza" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)