ha_tn/1sa/14/13.md

578 B

Yonatan ya hau bisa hannuwansa da ƙafafunsa

Yayi wannan saboda yana da matukar tsayi. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "Don haka Yonatan ya hau sama, yana amfani da hannayensa da ƙafafunsa saboda yana da tsayi sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Filistiyawa suka sha kisa a gaban Yonatan

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yonatan ya kashe Filistiyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mai ɗaukar makamansa yakarkashe wasu bayansa

"Mai ɗaukar makaman Yonatan ya bi shi ya kuma kashe sojojin Filistiyawa"