607 B
607 B
Sai dukkan su suka bayyanakansu ga sansanin Filistiyawa
"ya kyale sojojin Filistiya su gansu"
na fitowa daga ramukan da suka ɓoye kansu
Filistiyawa sun nufa cewa Ibraniyawa sun ɓuya a cikin rami a ƙasa kamar dabbobi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
za mu kuma nuna maku wani abu
Wannan karin magana ne da ke nufin "za mu koya muku darasi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ya bayar da su cikin hannun Isra'ila
Anan "hannu" yana nufin iko don cin Filistiyawa. AT: "zai ba Israila damar cin galaba akansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)