ha_tn/1sa/14/08.md

377 B

za mu ƙetara zuwa gare su ba

"ba zai haye zuwa wancan gefen kwarin da Filistiyawa suke ba"

saboda Yahweh ya bayar da su cikin hannunmu

Anan "hannu" yana nufin ikon kayar dasu. AT: "zai ba mu damar cin nasara a kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Wannan ne zai zama alama a gare mu

"Wannan zai tabbatar da cewa Ubangiji zai kasance tare da mu"