ha_tn/1sa/14/04.md

339 B

Ɗaya dutse mai tsinin a na kiran sa Bozez

"Dutsen dutse" ne mai tsayi tare da daddafe mai tsayi. Dutsen sananne ne sosai kuma an ba shi suna "Bozez." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ɗaya kuma dutsen mai tsini a na kiran sa Sene

Wannan sunan ɗayan dutsen. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)