ha_tn/1sa/13/22.md

176 B

Muhimmin Bayani:

Labarin ya ci gaba.

babu takubba ko mãsu

Wannan yayi bayani dalla-dalla dalilin da yasa sojojin Saul suka tsorata. Ba su da makaman da za su yi yaƙi.