ha_tn/1sa/13/17.md

273 B

Mahaya suka zo

Maharan galibi mutane ne sojoji waɗanda ke kai hari kan ƙauyukan abokan gaba don abincinsu da sauran kayayyakinsu.

Ofra ... Shuwal ... Bethoron ... Kwarin Zeboyim

Waɗannan su ne sunayen wuraren. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)