ha_tn/1sa/13/13.md

800 B

Baka kiyaye dokar Yahweh Allahnka ba wadda ya baka

Saul ya jira Sama'ila ya zo ya miƙa hadaya ta ƙonawa ga Allah. Bai kamata ya yi hadayar da kansa ba.

ya tabbatar da mulkin ka

"kafa dokar ka" ko "sanya dokar ka" ko "sanya dokar ka"

mulkin ka ba zai ci gaba ba

Wannan magana ne waɗanda za'a iya bayyana su a cikin kyakkyawar siga. AT: "mulkinka zai ƙare ba da daɗewa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

mutum bisa ga zuciyarsa

Anan “zuciya” tana wakiltar muradin Yahweh ko kuma nufinsa. Kalmomin "mutum bayan zuciyarsa" magana ce da ke nufin mutum ya aikata abin da Yahweh yake so. AT: "mutumin da yake irin mutanen da yake so" ko "mutumin da zai yi masa biyayya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])