191 B
191 B
Mene ne ka yi
Sama'ila bashi da tambaya da gaske, amma yana tsawata wa Saul. Saul ya nemi ya kāre ayyukansa duk da cewa ba su da kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)