ha_tn/1sa/13/06.md

194 B

Muhimmin Bayani:

Filistiyawa suka tattaru don su yi yaƙi da Isra'ilawa.

domin mutanen sun ƙuntata

"mutane sun damu matuka"

suka bi shi suna rawar jiki

Mutanen suka tsorata ƙwarai.