291 B
291 B
rundunai kuma yawan su kamar rairayin da ke bakin teku
Wannan karin magana ne wanda ke nufin gungun sojoji da yawa wanda ya yi wuya a kirga su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
Betaben
Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)