ha_tn/1sa/13/01.md

585 B

Muhimmin Bayani:

Sama'ila ya sabunta mulkin Saul a Gilgal kuma Sama'ila ya tunatar da jama'a su bi Yahweh.

Saul na da shekaru talatin ... a bisa Isra'ila

Nassin wannan aya a cikin tsofaffin kofe kamar an yanke shi, don haka fasalin zamani yana da fassarori daban-daban. Dukkanin ƙoƙari ne don wakiltar mafi yuwuwar ma'anar asalin rubutu.

Dubu biyu suna tare da shi a Mikmash

"2,000 maza suna tare da shi a Mikmash" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Gibiya ta Benyamin

Gibeah wani birni ne. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Samuila 10:26.