suka kuma maida Saul sarki a gaban Yahweh
"sanya Saul sarki yayin da Yahweh ke kallo"
A can suka yi hadayar baye-baye don salama a gaban Yahweh
Wani ɓangare na hidimar Sama'ila ga Yahweh shine bayar da hadayu duk da cewa bai fito
daga zuriyar Haruna ko Lebi ba.