ha_tn/1sa/09/27.md

254 B

ya tafi gaba - amma dole ka tsaya a nan na ɗan lokaci

Zai yiwu Sama'ila ya faɗi waɗannan kalmomin duka. AT: "a gabanmu, kuma idan ya ci gaba, dole ne ku zauna"

domin in shelar da saƙon Allah a gare ka

"domin in gaya muku saƙon Allah gare ku"