da abin da ke
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) sauran abincin da Saul zai ci tare da naman ko 2) wasu ɓangarorin bijimin.
Daga nan Sama'ila yace
A cikin asalin yare ba a bayyana wanda ke magana ba. Zai yiwu mai dafa abincin yana
magana da Saul. AT: "Sa'an nan mai dafa abincin ya ce"