ha_tn/1sa/09/20.md

1.1 KiB

Daga nan akan wane ne dukkan marmarin Isra'ila yakasance? Ba akanka ba ne da kuma dukkan gidan mahaifinka?

Waɗannan tambayoyin nuna tabbaci ne ƙwarai cewa Saul shi ne wanda Yahweh yake so ya zama sarki wanda Isra'ilawa suke nema. Ana iya fassara tambayoyin azaman maganganu. AT: "Ya kamata ku sani cewa a kanku ne aka saita dukkan buƙatun Isra'ila. An ɗora su a kanku da dangin mahaifinku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ni ba Benyamine ba ne ... Isra'ila? Ba zuriyarmu ce ... zuriyar Benyamin? To me yasakake magana da ni irin haka

Saul yana nuna mamaki saboda Benyamin shi ne karamar kabila a Isra'ila, kuma sauran Isra'ilawa sun ɗauki ƙabilar ba ta da muhimmanci. Hakanan, mutanen Benyamin sun ɗauki dangin Saul wanda ya kasance mabikai. Wadannan tambayoyin ana iya fassara su azaman maganganu. AT: "Ni daga kabilar Biliyaminu nake, mafi kankanta a cikin dukkan kabilu. Kuma dangi na ba su da wata muhimmanci a cikin kabilarmu. Ban fahimci dalilin da ya sa kuke cewa mutanen Isra'ila suna so ni da iyalina mu yi ba wani abu mai muhimmanci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)