ha_tn/1sa/09/12.md

161 B

saboda mutanen suna hadaya a yau a wuri mai bisa.

Waɗannan wataƙila bikin ne ko hadayu na farko, ba hadaya na zunubi ba, wanda dole ne a gudanar a alfarwa.