ha_tn/1sa/09/07.md

298 B

me za mu kawo wa mutumin?

Yin kyauta alama ce ta girmamawa ga mutumin Allah.

kwatar shekel na azurfa

"1/4 na shekel." Shekel wani nau'in kuɗi ne da ake amfani da shi a Tsohon Alkawari. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])