395 B
395 B
ƙasar Zuf
Wannan yanki ne a cikin Isra'ila a arewacin Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
mutumin Allah
Wannan jimlar galibi tana nufin annabin Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 2:27. AT: "mutumin da ya ji kuma ya faɗi kalmomi daga wurin Allah"
mana wacce hanya zamu bi a tafiyarmu
"wacce hanya ya kamata mu bi domin gano jakuna"