ha_tn/1sa/09/01.md

683 B

Muhimmin Bayani:

Idan yarenku yana da hanyar fadawa mai karatu cewa marubucin yana bada bayanai ne a cikin wadannan ayoyin, kuna iya amfani da shi anan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

sanannen mutum

Zai yiwu ma'anonin su 1) ya kasance attajiri ko 2) ya kasance mai martaba ko 3) ya kasance mutum ne mai ƙarfi da jarumtaka.

Kish ... Abiyel ... Zeror ... Bekorat ... Afiya

Waɗannan su ne sunayen mutanen iyalin Saul. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wani Benyamin

Mutumin Benyamin ɗan kabilar Benyamin ne.

Daga kafaɗarsa zuwa sama yafi kowanne mutanen tsayi

Sauran dogayen mutanen Isra'ila ba su ma zo kafaɗunsa ba.