ha_tn/1sa/08/16.md

276 B

Mahadin Zance:

Sama'ila ya ci gaba da faɗin abubuwan da sarkin zai ƙwace.

za ku zama bayinsa

"zaka ji kamar kai bayinsa ne"

zaka yi ihu

Zai yiwu ma'anonin su ne 1) mutane su roƙi Yahweh ya cece su daga sarki ko 2) mutane za su roƙi sarki ya daina wulakanta su.