ha_tn/1sa/08/13.md

454 B

Mahadin Zance:

Sama'ila ya ci gaba da faɗin abubuwan da sarkin zai ƙwace.

masu yi masa turare

"don yin mai mai ƙanshi mai kyau don sanyawa a jikinsa"

Zai ɗauki kashi goma daga cikin hatsinku da garkarku

Za su raba ruwan inabin da suka kawo a gonakin inabinsu kashi goma daidai, sa'an nan su ba fādawan da barorinsa ɗayan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)

ofisoshinsa

Waɗannan su ne shugabannin sojojin sarki.