ha_tn/1sa/08/08.md

290 B

daga ranar dana fito da su daga Masar

Wannan yana nufin Yahweh ne ya 'yantar da Isra'ilawa daga bautar ƙasar Masar shekaru da yawa da suka gabata.

Yanzu ka saurare su

"Yanzu ka yi abinda suka ce ka yi"

amma ka gargaɗe su

"zama ƙwarai da gaske kamar yadda ka yi musu gargaɗi"