ha_tn/1sa/08/04.md

529 B

'ya'yanka ba su yi tafiya cikin hanyoyinka ba

Ana magana akan yadda mutum yake rayuwa kamar yana tafiya akan hanya. AT: "kada ku aikata abubuwan da kuke yi" ko "kada ku yi abin da ya dace kamar yadda kuke yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka naɗa mana sarki ya yi hukunci akan mu kamar sauran al'ummai

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Ku nada mana sarki kamar sarakunan dukkan al'ummu don ya yi hukunci a kanmu" ko 2) "Ku nada mana sarki wanda zai yi mana hukunci yadda sarakunan al'ummai suke hukunta su"