449 B
449 B
amma suka bi bayan ƙazamar riba
Marubucin ya yi maganar kuɗi da mutane za su ba ’ya’yan Sama’ila kamar mutum ne ko dabba da ke guje wa’ ya’yan Sama’ila, kuma ya yi maganar ’ya’yan Sama’ila kamar suna bin mutumin ko dabba a zahiri. AT: "sun yi aiki tuƙuru don neman kuɗi ta hanyar rashin gaskiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
danne adalci
"hukunci a cikin ni'imar daga waɗanda suka aikata mugunta"