ha_tn/1sa/07/13.md

464 B

Saboda haka Filistiyawa suka shakaye ba su

Marubucin ya gama faɗi yadda aka ci Filistiyawa. Idan yarenku yana da hanyar yin alamar ƙarshen bayanin, kuna iya amfani da shi anan.

iya shigakan iyakar Isra'ila ba

Filistiyawa ba su shiga yankin Isra'ila don su yi yaƙi da su ba.

Hannun Yahweh ya yi gãba da Filistiyawa

Kalmar "hannu" magana ne ta iko. AT: "Yahweh yayi amfani da ikonsa kan Filistiyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)