ha_tn/1sa/07/07.md

485 B

sai shugabannin Filistiyawa sukakai hari ga Isra'ila

Ana iya bayyana a sarari cewa sojoji ne ba sarakunan da kansu suka kai wa Isra'ila hari ba. AT: "sarakunan Filistiya sun jagoranci sojojinsu kuma sun kai wa Isra'ila hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

daga hannun Filistiyawa

“Hannu” magana ne ta ƙarfin mutum. AT: "Ka cece mu daga sojojin Filistiyawa" ko "ka hana sojojin Filistiyawa cutar da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)