ha_tn/1sa/07/03.md

458 B

gidan Isra'ila gaba ɗaya

Kalmar "gida" ishara ce ga mutanen da ke zaune a gidan da zuriyarsu. AT: "dukkan zuriyar Isra'ila" ko "duk mutanen Isra'ila ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kun dawo ga Yahweh da dukkan zuciyarku

Anan "da dukkan zuciyar ku" wani karin magana ne wanda yake nufin keɓewa ga abu gaba ɗaya. AT: "ku himmatu gabadaya don bauta da yi wa Yahweh biyayya kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)