ha_tn/1sa/06/19.md

1.1 KiB

saboda sun duba cikin akwatin Yahweh

Akwatin yana da tsarki sosai don haka ba wanda aka yarda ya kalli cikinsa. Firistoci ne kawai aka ba su izinin ganin akwatin.

Wane ne zaya iya tsayawa gaban Yahweh, wannan Allah mai tsarki?

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan tambaya ce ta zance da ke nuna tsoron mutane ga Yahweh. AT: "Babu wanda zai iya tsayayya da Yahweh saboda yana da tsarki sosai!" ko 2) wannan tambaya ce da ake neman bayani. Kalmar "ka tsaya a gaban Yahweh" na iya nufin firistocin da suke bauta wa Yahweh. An nuna cewa mutane suna neman firist wanda Yahweh zai ba shi izinin kula da akwatin. AT: "Shin akwai firist a cikinmu wanda ke bautar wannan Allah mai tsarki, Yahweh, kuma zai iya ɗaukar wannan akwati?" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Daga gare mu wurin wa akwatin zaya tafi?

Wannan tambaya ce don neman bayani. An nuna cewa mutane suna son Yahweh da akwatin su tafi wani wuri don haka ba zai sake azabtar da su ba. AT: "A ina za mu aika da akwatin don kada Yahweh ya sake azabtar da mu?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)