ha_tn/1sa/06/17.md

515 B

tsararrun birane

Waɗannan garuruwa ne da ke da katangu masu tsayi kewaye da su don kare mutane daga ciki daga abokan gaba.

Babban dutsen, gefen da aka ajiye akwatin Yahweh

Ana maganar dutse kamar mutum ne zai iya gani. AT: "Babban dutse ... yana nan har yanzu, kuma mutane suna tuna abin da ya faru a kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Betshemiye

Wannan shi ake kira wani mutum daga Bet Shemesh. AT: "daga Bet Shemesh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)