ha_tn/1sa/06/13.md

315 B

Yanzu

Marubucin yana gabatar da sabon sashi na labarin. Idan yarenku yana da hanyar yin alama ga farkon sabon ɓangaren labarin, kuna iya amfani da shi anan.

mutanen Bet Shemesh

Waɗannan Isra'ilawa ne.

ɗaga idanunsu

Wannan karin magana ne. AT: "an duba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)