ha_tn/1sa/06/10.md

437 B
Raw Permalink Blame History

Shanun suka tafi a miƙe a hanyar Bet Shemesh

Shanu masu shayarwa koyaushe za su koma cikin yan maruƙansu, amma waɗannan shanun sun tafi Bet Sshemesh.

suna ragewa yayin da suka tafiya

Ragewa shine sautin da shanun ke yi da muryoyin su.

ba su kumakauce daga hanya ba ko zuwa dama ko zuwa hagu

"ba su kauce daga babbar hanya ba." Ana iya bayyana hakan da kyau. AT: "sun tsaya a kan babbar hanya" ko "sun ci gaba kai tsaye"