428 B
428 B
amalanke da shanu biyu masu shayarw
"shanu biyu da ke da 'yan maruƙan da har yanzu suna shan madara"
Daga nan ku aika da shi kuma bari ya tafi hanyarsa
A ka'ida shanu biyun za su koma gidansu ga 'ya'yan maruran.
idan ya yi tafiyarsa bisa hanya zuwa cikin ƙasarsa zuwa Bet Shemesh, to Yahweh ne
Yana da wuya a ce shanun sun zaɓi su yi yawo zuwa Bet Shemesh lokacin da 'yan maruƙansu suka dawo yankin Filistiyawa.