Waɗannan firistocin arna ne da masu duba waɗanda suke bautar Dagon.
Filistiyawa suna so su san yadda za su kawar da jirgin ba tare da ƙarin fushin Yahweh ba.