ha_tn/1sa/05/11.md

806 B

Domin akwai razana mai mutuwa cikin dukkan birnin

"Mutane a duk faɗin garin suna tsoron kada su mutu"

hannun Allah yana da nauyi sosai a wurin

Hannu yana nuna don Allah yana azabtar da mutane. AT: "Yahweh yana azabtar da mutanen wurin sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Mutanen da ba su mutu ba

Wannan yana nuna cewa maza da yawa sun mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kukan birnin kuma ya hau zuwa sammai

Kalmar "birni" yana nuna mutanen garin. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) kalmomin "haura zuwa sammai" karin magana ne ta "ta kasance mai girma ƙwarai." AT: "mutanen birni sun yi ihu da ƙarfi" ko 2) kalmomin "sammai" magana ne ta gumakan mutane. AT: "mutanen birni sun yi kuka ga gumakansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)