ha_tn/1sa/05/08.md

435 B

hannun Yahweh ya yi gãba da birnin

Wannan karin magana ne. AT: "An hukunta Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ƙarami da babba dukka

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan magana ne wanda ke nufin shekaru. AT: "maza na kowane zamani" ko 2) wannan magana ne wanda ke nuni da ajin zamantakewar. AT: "daga mafi talauci da rauni zuwa ga mawadata da mafiya ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)