ha_tn/1sa/05/06.md

608 B

Hannun Yahweh kuwa ya yi nauyi a bisa

Wannan karin magana ne. "Yahweh yayi hukunci mai tsanani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

marurai

Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) kumburi mai raɗaɗi ƙarƙashin fata ko 2) basur.

Ashdod duk da kewayenta

Sunan garin suna ne nuna mutanen da ke zaune a garin. AT: "duka mutanen Ashdod da mutanen da ke cikin ƙasar da ke kewaye da Ashdod" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Akwatin Allahn Isra'ila

Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 3: 3. Wannan dai-dai yake da "akwatin alkawarin Allah" a cikin 1 Sama'ila 4: 3.