ha_tn/1sa/05/04.md

324 B

Kan Dagon da hannuwansa suna kwance datsastsu a hanyar ƙofa

Kamar dai Yahweh soja ne wanda ya ci nasara a kan maƙiyinsa ya datse kansa da hannayen magabcin.

Wannan ne yasa, har yau ma

Marubucin yana gab da bayar da wasu bayanan daban daban da babban labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)