ha_tn/1sa/03/19.md

715 B

bai bar ko ɗaya daga cikin maganganun anabcinsa ba su kãsa zama gaskiya

Anan ana maganar sakonnin da basu zama gaskiya ba kamar sun fadi kasa. Ana iya bayyana hakan da kyau. AT: "ya sanya duk abubuwan da ya annabta sun faru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Dukkan Isra'ila

"Dukkan mutanen Isra'ila"

daga Dan zuwa Biyasheba

Wannan magana ne ga "a kowane yanki na ƙasar." AT: "daga wannan ƙarshen ƙasar zuwa wancan" ko "daga Dan a cikin arewa sosai zuwa Biyasheba a kudu" sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

an naɗa Sama'ila annabin Yahweh

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh ya sanya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)