ha_tn/1sa/03/12.md

485 B

daga farko har ƙarshe

Wannan magana ne ga cikakke. AT: "kwata-kwata komai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

sun kawo la'ana a kansu

"ya aikata abin da Yahweh ya ce zai hukunta waɗanda suka aikata su"

zunuban gidansa ba za a iya yi masu kaffara ba da hadaya ko baiko

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "babu wata sadaukarwa ko hadaya da kowa zai iya bayarwa wanda zai kankare zunuban gidansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)