ha_tn/1sa/03/10.md

611 B

Yahweh ya zo ya tsaya

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) Yahweh ya bayyana a zahiri kuma ya tsaya a gaban Sama'ila ko 2) Yahweh ya bayyana gaban Sama'ila ga Sama'ila.

bawanka yana sauraro

Sama'ila yayi magana da Yahweh kamar Sama'ila wani mutum ne don ya girmama Yahweh. AT: "Ni ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

gaf da yin wani abu a Isra'ila wanda kunnuwan dukkan wanda za ya ji za su karkaɗa

Anan "kunnuwa ... za su tsuji" wani karin magana ne da ke nufin kowa zai gigice da abin da ya ji. AT: "wannan zai girgiza duk wanda ya ji shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)