254 B
254 B
ɗana
Eli ba shi ne mahaifin Sama’ila na gaske ba. Eli yayi magana kamar wanda shi ne mahaifin Sama’ila don ya nuna wa Sama’ila cewa bai yi fushi ba amma Sama’ila yana bukatar ya saurare shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)