ha_tn/1sa/03/01.md

454 B

Maganar Yahweh ta yi ƙaranci a waɗannan kwanaki

"Yahweh baya yawan magana da mutane"

Fitilar Allah

Wannan alkukin ne na fitilun fitila guda bakwai a cikin tsattsarkan wuri na alfarwa da take ci kowace rana da dare har zuwa wofi.

a haikalin Yahweh

"Haikalin" haƙiƙa a rumfar ne, amma a wurin ne mutane suke yin sujada, don haka ya fi kyau a fassara kalmar a matsayin "haikalin" a nan. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Samuila 1: 9.