ha_tn/1pe/04/12.md

993 B

matsananciyar wahalar da ta zo ta gwada ku

kamar yadda wuta ke fid da ainihin kyaun zinariya, hakanan gwaje gwage ke fid da ainihin kyaun bangaskiyar mutumin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku yi murna da farin ciki

Wannan maganganun na nufin abu ɗaya ne kuma na nanata ƙarfin farin cikin. AT: "ku yi murna sosai" ko "ku yi farin ciki ainun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

za a bayyana ɗaukakarsa

"sa'ad da Allah ya bayyana daukakar Almasihu"

Idan ana zargin ku sabili da sunan Almasihu

A nan kalman nan "suna" na nufin Almasihu kansa. AT: "in mutane sun zarge ku don kun gaskata da Almasihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Ruhun ɗaukaka da Ruhun Allah

Dukan waɗannan na nufin Ruhu Mai Tsarki. AT: "Ruhun ɗaukaka wanda shine Ruhun Allah" ko "Ruhun ɗaukaka na Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

tabbata a kanku

na tare da ku