443 B
443 B
Yadda kowanne ɗayanku ya sami baiwa
Wannan na nufin iyawa ta ruhu na musamman wanda Allah ya ba wa masubi. AT: "Domin kowane ɗayanku ya karbi iyawa ta ruhu na musamman a matsayin kyauta daga wurin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
saboda haka kowace hanya Allah ya samin ɗaukaka
AT: "don ta kowace hanya za ku daukaka Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
daukaka
yabo, girmamawa