ha_tn/1pe/04/03.md

1.8 KiB

shashanci da shaye-shaye

Waɗannan kalmomin na nufin taruwan mutane don a sha barasa fiye da haka kuma sai su yi halin ban kyama.

da ba kwa hada kai tare da su

Wannan misalin masu halin hauka da matuƙar zunubi ne; an yi maganar su sai kace wata ambaliyan ce da ke shafe mutane.

hali mara kyau

yi kowanne abu da za su iya yi don su biya bukatan sha'awace-sha'awacen jikunan su

ga wanda yake a shirye ya shar'anta

Ma'anoni masu yiwuwa 1) "Allah, wanda ke shirye ya shar'anta" ko 2) "Almasihu, wanda ke shirye ya sharanta"

masu rai da matattu

Wannan na nufin dukan mutane, ko suna raye har wa yau ko kuwa sun mutu. AT: "kowane mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

aka yi wa matattu wa'azin bishara

Ma'anoni masu yiwuwa 1) "har ma an yi wa mutanen da suka mutu wa'azin bishara" ko 2) "har ma an yi wa waɗanda a dă suna raye amma a yanzu mattattu ne"

wa'azin bishara

Ma'anoni masu yiwuwa 1) Almasihu ya yi wa'azi. AT: "Almasihu ya yi wa'azin bisharar" ko 2) mutane sun yi wa'azi. AT: "mutane sun yi wa'azin bisharar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shike anyi masu shari'a cikin jikunan mutane

Ma'anoni masu yiwuwa 1) Allah ya shar'anta su a wannan rayuwa ta duniya. AT: "Allah ya shar'anta su cikin jikunan su a matsayin 'yan adam" ko 2) mutane sun shar'anta su bisa ga ma'aunin 'yan adam. AT: "mutane sun shar'anta su cikin jikunan su a matsayin 'yan adam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shari'a cikin jikunan mutane

Wannan batun mutuwa ne a matsayin sifar shari'a na ƙarshe. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

su rayu bisa ga Allah a ruhu

Ma'anoni masu yiwuwa 1) "rayuwar ruhaniya kamar yadda Allah ke rayuwa, domin Ruhu Mai Tsarki zai iza su su yi haka" ko 2) rayu bisa ga ma'aunin Allah ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki"