ha_tn/1pe/04/01.md

747 B

Mahaɗin Zance:

Bitrus ya cigaba da koyar da masubi game da rayuwar masubi. Ya fara da bayar da karshen maganar sa game da wahalar Almasihu a suran da ke kafin wannan.

cikin jiki

"cikin jikinsa"

ku yi ɗamara da wannan ra'ayi

Maganar nan "ku yi ɗamara" na sa masu karatu su yi tunanin soja wanda ke shirya makamansa don yaƙi. Ya kuma bada hoton "ra'ayi" kamar makamai ko kuma kamar wani makami. A nan wannan na nufin cewa masubi su ɗau kudurin shan wuya cikin zuciyar su kamar yadda Yesu ya yi. AT: "ku shirya kanku da irin tunani da Alamasihu ke da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

daina aikata zunubi

"ya bar yin zunubi kenan"

muguwar sha'awar mutumtaka

abubuwan da mutane masu zunubi ke sha'awan ta